June 20, 2024

Daga Aisha Ibrahim Gezawa

Wata mata mai suna Habiba Hamidu ta bayyana yadda mijinta ya lakada mata bakin duka bayan ya kamata dumu-dumu tana hira da wani namiji a Facebook.

Kamar yadda bidiyon hirar ta da At-Tasfiyya TV ta yi da ita, an ga yadda fuskarta ta ci duka inda ta kumbura ta yi suntum ta yadda ba za a iya gane asalin halittarta ba sakamakon dukan da taci a hannun mijinta

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *