June 20, 2024

Jarumar masana’antar shirya fina-finai ta Kannywood Rahama Sadau a wata tattaunawa da tayi a kafafen yaɗa labarai ta bayyana cewa ta rasa budurcinta ( ma’ana ta san namiji).

Ba – Rahama Sadau
Jarumar ta yi wannan furici ne tun shekarar da ta gabata cikin wata tattauna da akayi da ita ta kai tsaye a shafin sada zumunta, inda wani yai mata tambayar cewa “shin har yanzu ita Bajin ce?” Nan take ta bashi amsar cewa Samm.

Ko a baya bayan an hangi Jaruma Rahama dadai cikin wasu fayafayai da suke kewayawa a shafin TikTok ta daken “Hunted Village” inda aka ga jarumai na rungumar wani saurayi a bidion.

Zaku iya kallon bidiyon yadda Rahama Sadau ke rungumar wani saurayi a cikin waka babu kunya babu tsoron Allah 👉👉

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *