April 16, 2024

Kamar yadda kuka sani dai a yanzu duk wani matashi koh kuma saurayi ba shi da wani buri daya wucce ya aure kyakkyawar budurwar wacce tafi kowa kyau.

Wannan shi kuma watashin matashin ya kasance babu wacce yake kauna duk fadin garinsu sai wata budurwa wacce fuskarta ta kone, wanda hakan yasa fuskarta tayi muni matuka.

Tashar “Nagudu Tv” dake kan manhajar Youtube sun wallafa bidiyon cikekken bayanin matashin da kuma budurwar tasa.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *