June 20, 2024

Saurayina Yace Idan Ban Bashi Kaina Ba Zai Koma Bin Karuwai Da Shaye-shaye, Dan Allah Ƴan Uwa Ku Bani Shawara, Cewar Wata BudurwaSaurayina ne ya ke kawo min wasu tsari akan duk lokacin da yazo gidan mu na amince masa da bukatarsa, to ni kuma naƙi yarda yace indai naƙi wallahi zai bi karuwai a waje ya koma shaye-shaye dama majority ɗin abokan sa shi sukeyi Allah ne dai yasa shi bayayi.

Amma yace tunda naƙi amincewa da shi ba abinda bazai dha ba, kuma karuwai zai koma b

Dan Allah ƴan uwa nasan dai bazan amince masa ba, amma ya kuke gani zanyi domin hana shi faɗawa halak

NASIHA GA YANMATA DA ZAWARAWA, MUSAMMAN MA GA YANMATA !

Ki kiyayi shan abin kara kiɓa domin yana kokarin zamo wa abin zargi a yau, ke da kika kasance nutsassiya, kiyi hakuri ko kina sha ki daina ki godewa ALLAH a matsayin da ya yi ki, in ba haka ba za ki ja wa kanki babban matsala musamman ta fuskar mutunci da kuma auruwa

Akwai yanmata da ba nutsassu ba sukanje su sha magani ko sanya abin hana ɗaukar ciki robar hannu, to wai yana sanya wasu jiki, shine sai yarinya tayi jiki ayi ta mamakin me ya sanya ta jiki, ko ayi ta cewa magani tasha ashe ashe …… Abinda yake gaskiyar magana biye biyen maza take wanda daman duk mace yarinya BUDURWA da take bin maza yanayin ta na sauyawa sosai to ga kuma in tayi planning yazo planning din tana daga cikin wa’enda yake sanyawa jiki.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *