April 16, 2024

Yadda wata yarinya yar Faransa mai shekara 14 ta haddace alqur’ani mai girma a cikin wata hudu.

Yadda wata yarinya yar Faransa mai shekara 14 ta haddace alqur’ani mai girma a cikin wata hudu.

Yarinya ta zaunane a garin Zairya dake jihar Kaduna inda aka sanyata a wata makarantar islamiyya inda a kullun wannan yarinya mai suna fatima musa ta dinga haddace shafi takwas a kowace rana ta duniya.

https://youtu.be/ozEXpbUONZ8

Wanda hakan ya bata damar haddace Alqur’anin a wata hudu, tuni da aka gudanar saukar Alqur’anin a makatar da yarinyar tayi sauka,

Allah ya kara basira

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *