June 22, 2024

Yarinyar babban dan ta’adda wato shekau ta koka
bayan rasa mijin aure da tayi dalilin mahaifinta
mun samu wannan rahoto ne a Facebook da
youtube wanda haryanzu bamu gasga tashi ba.

A yau muna tafe da rahoto kan babbar ‘yar dan
ta’adda Shekau wadda ta koka bayan rasa wanda
zai aure ta, saboda mahaifinta.

Mun samu wannan rahoton a Facebook da
youtube wanda har yanzu ba mu yarda ba saboda
babu wata cikakkiyar hujja.

Idan ka kalli hoton da ke sama za ka ga wata
yarinya da Shekau da ake yadawa a kafafen sada
zumunta a matsayin diyarsa, za mu ga ba mu san
Shekau yana da diya mace ba.
Sannan wannan yarinyar a wannan hoton ba mu
da wata hujja da za mu yarda da shi a matsayin
yarinyar shi ce.
Zaku iya kallon wannan video domin samun karin
bayani:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *