June 9, 2024

Nirsal: Yadda Za Ka Cike Bashin Nirsal Maras Ruwa ( Non Interest Nirsal Loan )

Assalam alaikum. Barkanku da zuwa wannan website namu mai albarka mai suna HausaTikTok. Com .Ng

A yau mun zo muku da yadda za ku cike tallafin bashin kudi na Nirsal maras ruwa, wato ( Non Interest Nirsal Loan ).

Nirsal Non Interest: Tallafin bashin kudi ne da hukumar Nirsal Microfinance take bayarwa ga masu matsakaitu sana’u domin su juya kudin daga baya su dawo mata da kudinta daidai inda ta ba su.

YADDA ZA KA CIKE NIRSAL NON INTEREST LOAN

Da farko dai za ka shiga link din dake kasa domin cike wannan tallafin bashi
https://nibloans.nmfb.com.ng/noninterestlendingtcfhousehold

Allah Ya bada sa’a

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *