April 16, 2024

Damar Aiki: Yadda Zaka Nemi Aiki A Gidan Talabijin Na Arewa 24.

Assalam alaikum barkanku da zuwa wannan website manu mai albarka wato HausaTikTok. Com.Ng

A yau mun zo muku da wata sabuwar dama daga gidan talabijin na Arewa24.

Gidan talabijin na Arewa24 yana sanar da daukacin al’umma cewa zai dauki ma’aikata ( Staff ) wato wadanda za su yi aiki a karkashin wannan gidan talabijin.

Kamar yadda kowa ya sani Arewa24, gidan talabijin ne da suke gabatar da shirye-shiryansu cikin harshen Hausa, suna gudanar da shirye-shirye har guda goma sha daya 11 da suka danganci:

  • Nishadantarwa.
  • Ilimintarwa.
  • Fadakarwa. Da dai sauransu.

A yanzu haka wannan gidan talabijin na Arewa24 yana zai dauki ma’aikata a bangarori daban-daban.

Mai sha’awar aiki da wannan gidan talabijin na Arewa24 zai iya shiga rubutun da ke kasa domin ya yi Apply

Click here to Apply

Allah Ya yi jagora.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *