May 18, 2024

Yanzu lokacin sanyi ne: kalli video kisan yadda zaki zama mai laushi da dadi a wajan Mijin ki

Yar’uwa ki kula da jikinki ta baren aske gashin hamata gami Dana mararki a duk lokacin da kika kasance mai amfani da irin turaren da Kansan ya hamta kanshi wato shuwa, yin hakan zaisa hamtarki ta kasance cikin kamshi a koda yaushe

yar’uwa ki kasance ma’abociyar kula da kuma gyara gashin kanki gani da shafa masa mayukan da zasu Kara ingantashi.

macen da take fama da kurajen farji su suke haddasa in ana saduwa da ita taga jini ko ciwon Mara. mai son maganin wannan sai ta nemi wadannan abubuwan:

Zaki dake su ki rikka sawa a shayi ko ruwan dumi. idan har kina yin wannan hadin dole jikinki yayi kyau ki daure kina yin wannan hadin domin samun lafiyar ki.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *