May 22, 2024

Kamar Yadda Kuka Sani Jaruma Maryam Yahaya Tayi Fama Da Rashin Lafiyar Da Ake Tunanin Anyi Mata Asiri Yadda Har Takai An Zauna Da Jarumar Ana Tambayarta Halin Da Take Ciki.

Jarumar Takasance Tana Wallafa Gajerun Bidiyoyi A Shafinta Na TikTok Da Instagram Cikin Nishadi Da Kuma Annashuwa.

Sai Dai Kafin Jarumar Ta Fara Wallafa Wannan Bidiyon A Shafukanta Na Sada Zumunta Domin Nuna Godiyarta Ga Allah Da Samun Sauki Datayi Daga Rashin Lafiya, Maganganu Da Dama Suna Yawo A Bakin Mutane Yadda Har Wasu Sun Fitar Da Rai Ga Jarumar Wajen Samun Sauki.

Haka Zalika Jaruma Maryam Yahaya Ta Ajiye Tarihi Ganin Cewa itace Jarumar Farko Da Rashin Lafiyarta Ta Tayarda Kura A Kafafen Sada Zumunta, Amma Dalilin Hakan Ya Samo Asaline Biyo Bayan Zargin Da Akeyiwa Rashin Lafiyartata Da Asiri, Lamarin Daya Janyo Cece Kuce Sosai.

Ga Bidiyon Sai Ku Kalla Kuga Yadda Jarumar Ta Samu Sauki Sosai Har Ta ‘Iya Yin Bidiyo Na Nishadi Da kUma Annashuwa.

Zamu So Mu Karbi Ra’ayoyinku A Sashenmu Na Tsokaci Akan Wannan Bidiyo Na Maryam Yahaya Bayan Tashinta Daga Rashin Lafiya, Wanda Ya Kore Sauran Jita-jitar Da Ake Yadawa A Kafafen Sada Zumunta A Kanta.

Sannan Kada Ku Manta Ku Danna Alamar Kararraw Domin Samun Sababbin Shirye-shiryenmu Akoda Yaushe Mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *