April 16, 2024

Yanzu-yanzu Ansaki Fefen Bidiyon Wasan Ado Gwanja a America Wanda Ya’ajiye Babban Tarihi A Kannywood.

Kamar Yadda Muka Samu Wannan Rahoto Mawaki Ado Gwanja dai Zai Gudanar da Wasan Sa a Kasar America US Yanzu.

Kamar Yadda Mawakin Ya Bayyanawa Duniya Cewa A Ranar 17 Ga Watan December Zai Gudanar da Wannan Wasan Nasa Kuma Hakan Ne Ya Faru.

Mun Gode Sosai da Sosai Masoya Bisa Ziyarar Ku a Wannan Gida Mai Albarka Na Musamman Gidan Labarai Na GtophausaNews.Com.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *