June 17, 2024

YANZU-YANZU: CBN ta karyata labarin da ake yadawa na cewa, bankuna su cigaba da amsar tsofin takardun kudi. Wannan labarin ba gaskiya bane. Kanzon kurege ne.

Kuce gaba da bibiyar wanna shafin namu Mai albarka.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *