May 20, 2024

YANZU-YANZU:
Gwamnoni hudu sun tsaya kai da fata dole sai an karbi tsofin takardun kudi a fadin jiharsu, ciki har da malam Nasir El-Rufai, Badaru,Ganduje, Sonwolu legas. ATP HAUSA

Shin Kuna ganin yin hakan zai taka rawar gani wajen cimma manufofinsu ta siyasa ?

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *