April 16, 2024

Zazzafan Martanin Hamisu Breaker Akan Auren Ado Gwanja Da Momee gombe kamar yadda a yanzu haka mutane da yawa sunyi mamakin hakan.

Kamar yadda kuka sani dai a yanzu haka mutane da yawa sunci karo Da Labarin Cewa Ado Gwanja Shine Zai Auri Jaruma Momee gombe kamar yadda a yanzu haka mutane da yawa Suna saka al’barka Akan Auren.

Sai dai anasan bangaren mawaki hamisu breaker ya nuna rashin jin dadin sa ko kuma kishin sa dangame da batun auren.

Sanin kowane cewa, ansha soyayya tsakanin mawaki hamisu breaker dakuma jaruma momee gombe.
Wanda harma mutane ke kyautata zaton cewa zasuyi aure batare da bata lokaci ba.

Sai dai daga baya kuma akajisu shiru kamar basa tare da juna, lamarin da yasa aka manta da soyayyar su baki daya.

https://youtu.be/PP94Ht6D17k


Sai dai daga baya anji batun auren mawaki ado gwanja da jaruma momee gombe, wanda wannan labari yaja hankalin

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *