Yanzu Yanzu Kalli Cikakken Videon Yadda Ali Nuhu Yaje Yayi ZAƁE…

Yanzu Yanzu Kalli Cikakken Videon Yadda Ali Nuhu Yaje Yayi ZAƁE.

Kamar yadda Ka sani dai a yau Ake Gudanar Da zabe gwamnan jihar Kano inda a yanzu haka wasu da Yawa suna Magana akai.

A Yanzu haka Jarumin Kannywood wato Ali Nuhu Yaje Yayi ZAƁE kamar yadda a yanzu haka ga video Ka kalla.

Kamar yadda a yanzu haka Ka kalli wanna video nasan cewa kaga yadda wanna video ya kasance.

Leave a Comment