May 25, 2024

yanzu yanzu babban mawakin hausa kuma mawakin siyasa a wannan lokaci wato nura m inuwa yadawo jam’iyar NNPP yanzu yanzu kalli wannan video.

wanda kasan cewa nura m inuwa dan jam,iyar APC ne wanda kuma a yanzu haka yadawo jam’iyar NNPP tare da sabuwar wakar Abba gida gida a wannan lokaci.

shim menene dalilin dayasa nura m inuwa yabar jam iyar APC zuwa jam’iyar NNPP yanzu yanzu kalli wannan video domin kagani da idonka dan karka bari abaka labari akan wannan batu.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *