June 19, 2024

Yanzu,yanzu yar Adam a zango ta saki sabon video ta

Jarumar tun bayan Auren ta da mawaki Lilin Baba an dena jin duriyar ta sosai ba kamar a baya ba, Jarumar bidiyon nata ya bulla ne tare da “yar uwarta Jidda Auta suna kewar juna saboda sun jima basu hadu ba.

Idan baku manta ba kafin Auren Ummin ta kasance yarinyar a karkashin jarumi Adam A Zango kafin daga bisani su bata har ta bar hannun Shi saboda wasu dalilai da suka barwa kansu sani.

Ba tare da bata lokaci ba zaku iya kallon cikakken bidiyon anan kasa,kuci gaba da kasancewa damu domin samun labarai da dumidumin su mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *