June 12, 2024

Yayan Fitattun Jaruman Kannywood da Suka Kai Munzalin Aure daba Kowa Yasan suba.

Wannan sune Yayan Fitattun Jarumai a Masana’antar Kannywood wanda har sun Kai Munzalin Aure amma ba kowa ne yasan dasu ba.

Daga cikin wannan yara akwai Fatima yar gidan jarumi ali Nuhu, imani yar gidan sani danja, Amira yar gidan umma shehu sai kuma yar gidan hafsat idris da diyar Ibrahim maishunku.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *