May 22, 2024

Zafafan Hotunan wan kan sallar jarumi Adam A Zango shiga yaran sa wanna fata zaku yi masa.

Zafafan hotanan wankan Sallar jarumi Adam A Zango wato wannan ficaccan jarumin na masana antar kannywood dan haka sai ku gyara zama tsaf domin kallan wannan hotunan.

Ga wannan hotan anan kasa kadan sai kusha kallo lfy sabo da muna so muji ra’ayin mutane akan zafafan wan kan da jaruman kannywood sukeyi a duk Sallah idan tazo karama ko babba.

Ga hotan

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *