June 19, 2024

Cikin Wannan Faifan Bidiyon Zakuga Yadda Kura Tasa Zaki Gudu Bayan Da Ta Tsinke Masa Kafarsa Daman Hausawa Sunce Rana Dubu Ta Barawo Rana Daya Kuma Ta Me Kayace..

Bida Al’ada Cikin Namun Dawa Kowa Yasan Zaki Sarkine To Amman Yau Dai Kura Tasami Nasarar Chafke Kafarsa Tare Da Tsinketa.

Danna Manyan Rubutu Dan Ganin Bidiyon

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *