June 19, 2024

Yadda Matashin Da yake Yakamu Da Kyaunar Matar Bello Turji ya Kara bayyana yadda Kyaunar Tata take Wahalar dashi

Wani matashi mai suna Nura Salis ya bayyana cewa ya kamu da son matar gawurtaccen ɗan bindigar da ya addabi jihohin da suka hada da Zamfara, Sokoto, Katsina, Bello Turji tun lokacin da ya ga hotunan ta na suan yawo a kafofin sada zumunta na facebook.

Matashin mai suna Nura ya ce ya kamu da matar dan tawaye Bello Turji tsananin kamuwa, domin tun lokacin da yaga hoton ta yaji cewar tabbas ya kamu da kaunar ta.

Saboda haka matashi Nura ya yi mata addu’a shiriya tare da fatan ganin ta dawo cikin gari don samun damar yin soyayya da irin su ba yan tawaye ba.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *