May 17, 2024

Tirkashi Wani Saurayi Ya Kamu Da Soyayyar Tsohuwar Jarumar Kannywood Hadizan Saima

Hadizan Saima Fitacciyar Jarumar Kannywood Ce Wanda Take Fitowa A Matsayin Uwa Acikin Fina-finan Masana’antar.

A Yau Kuma Sai Mukaci Karo Da Wani Labari Na Wani Matashi Yadda Ya Nuna Soyayyarsa Ga Tsohuwar Jarumar Tare Da ikrarin Cewa Wallahi Ya Amince Zai Aureta Matukar Zata Aureshi.

Saurayin Ya Wallafa Wani Dogon Bayani A Shafinsa Na Facebook Wanda Yake Tattare Da Kudurin Zuciya Da Kuma Soyayyar Wannan Mata Ga Abunda Ya Wallafa.

WASIKA ZUWA GA HADIZAN SAIMA….

aminchi agareki…Hajiya hadiza hakika na Dade ina rokon Allah
madaukakin Sarki ya nuna minkwatankwachin wannan rana kafin na komagareshiRanar da zan furta miki abun da ya Dade a zuciya ta koda zaki dauki hakan a matsayin shirme, zan yi farinciki da hakan domin nasan nayiwa zuciya ta babban gata domin na fitar mata da ciwon da ya Dade yana dawainiya da ita.Hakika Son ki ya shiga zuciyata ya ratsa jinina da tsokata.

Yayi gunduwa gunduwa da hanjina ya
fatattaka koda da tumbina ya ragargaza
kayan cikinaYa ratsasa hanta da qasusuwa na da 6argonaKi agaza min ki cechi rayuwata ki tsamo ni daga kogin soyayyarki Dana fadaBana iya chin abinchi bana iya bacchi koda na
kwanta hoton kyakkyawar fuskarki ne kawai yake min yawo a idona.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *