May 18, 2024

Yanzu yanzu zazzafan martani tsohon gwamnan jahar kano wato abdullahi umar ganduje Yanzu yanzu akan wannan rusau na Abba gida gida kalli wannan video.

kabiyomu har karshen wannan video domin kagani da idonka yanzu yanzu karka bari abaka labari akan wannan batu na wannan rusau innalillahi wainna ilaihi Raju un.

wanda kasan cewa dukka wadannan wajaje wanda tsohon gwamnan jahar kano ne wanda ya aiwatar a milkinsa daya wuce innalillahi wainna ilaihi Raju un kalli kagani da idonka.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *