May 19, 2024

Mai sha’awar aiki da wannan gidan talabijin na Arewa24 zai tura CV dinsa ( Curriculum Vitae ) zuwa ga wannan email na Arewa24recruitment@arewa24.com

Sannan kuma domin karin bayani zai iya ziyartar shafin na Arewa24https://arewa24.com/apply

ABUBUWAN DA AKE BUKATA GA MAI NEMAN AIKI A AREWA24

  • Dole ya kasance ka iya harshen Hausa.
  • Kwarewar aiki na akalla shekara 2 a matsayin Social Media Administrator ko wani matsayin da yake kama da shi.
  • Karewa, da kuma iya magana a gaban mutane.
  • Ilimi na musamman a bangaran YouTube Studio, Creator Studio, TikTok, TweetDeck da sauran kafafan midiya.
  • Kwarewar aikin zane Graphics Design ta hanyar aiki da portfolio.
    Ilimin gyaggyara dauka bidiyo da ( Video editing)
  • Ilimi a bangaran JavaScript da kuma HTML.

RANAR RUFEWA

5th September 2022.

 

Allah ya ba da sa’a

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *