May 19, 2024

Masha Allah: An Daura Auren Jarumin Kannywood Yanzu Abba Dorayi Cikin iKon Allah Wow Alhandulillah.

Babu Shakka Wannan Aure Yayi Albarka Dubada Ganin Yadda jama’a suka halacci Wajen Wannan biki.

Abun Sai dai muce Masha Allah Kuma da Fatan Allah Ya Basu zaman Lafiya A Cikin Rayuwar Auren Su Amin ya Allah.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *