May 19, 2024

Tsohon Saurayin Murja Ibrahim Yayi Mummunar Barazana Akanta In Har Taki Yarda Ta Aureshi! Wani Bidiyo Na Wani Mutun Yana Yawo Kan Shafukan Tiktik Inda Wani Mutum Ya Fito Yana Tona Asirin Tsohon Saurayin Murja Ibrahim (Yar Tikok)


A Yanda Mutumin Ke Fada, Ya Bayyana Cewa Tsohon Saurayin Na Murja Mai Suna Alhaji Murtala, Yayi Iqirarin Cewa In Har Murjan Bata Aureshi Ba, Toh Tana Cikin Tashin Hankali, Domin Yace Sai Yaga Bayanta Kuma Yaga Bayan Iyayenta.

Sai Dai Zuwa Yanzun Bamuji Murjan Ta Fito Tayi Martani Kan Wannan Lamarin Ba, Amma Mutane Musanman Ma Masoyan

https://youtu.be/PaXatKONUqo

Murja Ibrahim Din Sun Bayyana Jimaminsu Kan Wannan Lamari, Da Zai Iya Zama Barazana Ga Rayuwar Ta Yar Tiktok Din.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *