May 17, 2024

Zamu Sace BUHARI Da El-Rufai A Wani Sabon Bidiyo – Yan Bindiga

Makonni bayan farmakin da aka kaiwa jerin motocin shugaba Muhammadu Buhari a jihar Katsina.

Yan ta’adda sun yi barazanar yin garkuwa da shugaban kasar na Najeriya Muḥammadu Buhari.

An dai kai farmaki kan tawagar tsaron shugaban kasar a hanyarsu ta zuwa mahaifar Buhari da ke Daura kafin bikin Sallah.

Mutane biyu sun jikkata a yayin harin wanda akace fadar shugaban kasar ta dakile.

Kamar yadda jaridar Daily Trust ta ruwaito, cikin sabon bidiyon da suka saki,

yan bindigar wadanda suka sace fiye da fasinjoji 60.

Zamu Sace BUHARI Da El-Rufai A Wani Sabon Bidiyo - Yan Bindiga Makonni bayan farmakin da aka kaiwa jerin motocin shugaba Muhammadu Buhari a jihar Katsina.
Zamu Sace BUHARI Da El-Rufai A Wani Sabon Bidiyo – Yan Bindiga
Makonni bayan farmakin da aka kaiwa jerin motocin shugaba Muhammadu Buhari a jihar Katsina.

A jirgin kasar Kaduna-Abuja a ranar 28 ga watan Maris, sunyi barazanar sacewa da kuma halaka Buhari da gwamnan jihar

Kaduna, Malam Nasir El-Rufai.

Read Also: An Cafke Mutumin Da Ya Kashe Tsohuwa Ya Sayar Da Sassan Jikinta

Yan ta’addan sun kuma bugi kirjin cewa sai sun lalata kasar, sun kuma ce sai sun kashe sauran fasinjojin jirgin kasa,

Wa’inda da suka rage a hannunsu sannan su siyar da sauran.

A bidiyon da jaridar Leadership ta wallafa a Youtube, an jiyo daya daga cikin yan ta’addan na cewa;

“Kasar nan sai mun lalatata gaba daya, da mutanen cikinta gaba daya
Idan za kuzo kuyi addini, kuzo kuyi amma muna nan muna kafa kanmu, addinin nan saimun yada ta a ko’ina”.

Read Also: Bazan Barwa ‘Ya’yana Gado Ba – Shugaba Buhari

Barazana Ga EL-RUFAI Da BUHARI

“Ka sani sai mun kama ka da hannun mu, mun kawo ka dajin nan mun yanka ka, mun Nemo El-Rufai a Kaduna gaba daya babu shi”.

Ku sani gani acikin dajin nan, kuma ku dube ni da kyau ba wai baku sanni ba.
Kun sanni kun tura hotona ga jami’an tsaro gaba daya wai duk inda aka ganni a kama ni.

Ku sani gani acikin dajin nan, kuma ku dube ni da kyau ba wai baku sanni ba.
Kun sanni kun tura hotona ga jami’an tsaro gaba daya wai duk inda aka ganni a kama ni.

Duk inda na ganku, nima nasa a nemo min ku, nima ina so in kama ku gaba dayanku, sannan kuma in kashe ku.

Also Check: Ya’yan Buhari 5 Da Ya Aurar Bayan Zama Shugaban Kasa

Yaci Gaba Da Cewa:

Kamar yadda muka siyar da yan matan Chibok, haka za mu siyar da wadannan a matsayin bayi.

“Idan kun ‘ki yarda da bukatar mu za mu kashe wadannan sannan mu siyar da sauran.
Da izinin Allah, El-Rufai, Buhari, sai mun kawo ku nan. Inji shi”.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *