May 19, 2024

Munga ya dace mu fito da tambayar a fili domin mata masu irin wannan matsalar suma su karu da amsar da aka baiwa mai tambayar.

Tambaya: Ni dai yau kusan shekaruna 7 dayin aure kuma ina da yara biyu amma har yanzu ban taba gamsuwa ba a duk tsawon wannan shekarun danake saduwa da mijina ko ina da wata matsalace dake hanani samun gamsuwa?

Amsa: A gaskiya miliyoyin mata suna fama da wannan matslar ba wai ke kadai bace.

Sai dai ina so na tabbatar miki bakida wata matsla lafiyanki lau. Da akwai abuwawan dake hana wasu matan samun gamsuwa na jima’i bakuma cuta bane akasarinsu.

Macen da bata zina idan tayi aure takan iya daukan sama da watanni kamin ta soma samun gamsuwa, wasu ma har sai sun soma haihuwa.

Saboda shi gamsuwar mace a wajen mace ba kamar namiji bane, sai ta saba da jima’i sannan kuma mijinta ya iya gano wuraren dake saurin sata gamsuwa a lõkutan wasanni da kuma lõkutan jima’i.

Ammma kuma babban matsalar rashin gamsuwan mata a lokutansu na jima’i yana tahallakane akan mazajensu, sune basu iya sarrafasu yadda ya dace da har zasu gamsar dasu ba.

Maza da dama suna dauka da zaran sun zura azzakarinsu cikin farjin matansu sukayi gwatso suka fidda miniyi shikenan macen ma ta gamsu.

Hakan yasa maza da dama suna binyan bukatarsu kawai sai su rabu da jikin mace ba tare da sun gamsar da ita ba, sun tunda sun gamsu ai shike nan.

Kashi 80 na maza basu da illimin sanin ɗantsakan mace shine sirrin jima’inta, maza basu da fahimtar da zaka kwana kana cancankar farjin matarka da azzakarinka muddin bazaka tabamata dantsaknta ba aikin banza kakeyi ga wasu matan.

Haka nan kuma wasu mazan sun kasa fahimtar cewa da akwai wasu yanayi na kwanciyar jima’i da idan kanayi da matarka bazata taba samun gamsuwa ba ko dai saboda azzakarinka baya iya zungoromata mahaɗanta saboda ƙanƙantarta ko kuma yana wuce mata makura saboda tsayinta a irin wannan yanayi dole ne ku fahimci yanayin da zai iya sa ta samu biyan bukata.

Wasannin motsa sha’awa kamin suma jima’i sune sinadarin na farko dake ɗaura mace hanyar da zata samu gamsuwa. Musamman tsotsa da lasar farjinta musamman dantsakanta, sakace da kuma sha mata nonuwa.

Malama bansan irin kokarin da minjinki yake yi a wadannan bangarorin danayi bayani ba, amma dai yanada kyau kin fito karara kin fadamasa abunda kikeso da yadda kikeso a miki ko a tabamiki a lokutanku na jima’i.

Da fatan kin fahimta kuma kin gamsu. Lafiyarki lau, kawai oga ya sake salo. Zaki ji garau.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *